Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Makomar Sufuri bayan kai hari a Nyanya

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa akai ma ki dole ya tattauna ne dangane da barazanar tsaro ga 'Yan kasuwa musamman masu harakar Sufuri bayan kai harin Bom a tashar mota a Nyanya Abuja.

Harin Bom da aka kai a wata Tashar Mota a Nyanya a Abuja
Harin Bom da aka kai a wata Tashar Mota a Nyanya a Abuja EUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.