Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Amfani da kudin Najeriya a Diffa

Wallafawa ranar:

Shirinmu na Kasuwa a Kai miki Dole na wannan mako ya tattauna ne akan yadda habakar tattalin arziki kasa ke da nasaba yadda mutanen kasa ke gudanar da harkokinsu na kasuwanci, musamman ta hanyar yin amfani da kudaden kasarsu. A Jihar Diffa dake Nijar, al’umomin kasar sun fi amfani ne da kudaden Najeriya da na Chadi dake makwabtaka da kasar kamar yadda za ku ji a wannan shiri da Nasiruddeen Muhammad ya jagoranta.

Tsabar kudin Najeriya
Tsabar kudin Najeriya Juguda.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.