Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tattalin Arziki: Gudunmuwar yankin arewa maso gabashin Najeriya wajen samar da ci gaba

Wallafawa ranar:

A cikin watannin da suka gabata ne shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya jagoranci dangane da batutuwan da suka shafi tattalin arziki a yankin arewa maso gabashin kasar taron da aka gudanar a garin Gombe.Nasirudden Muhammed ya yi mana dubi a game da wannan taro kamar yadda za ku ji a cikin wannan shiri.

takardar kudin Naira
takardar kudin Naira Juguda.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.