Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Saurari ra'ayinka game da rikicin siyasar kasar Guinea Bissau
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:35
Biyar Daga cikin ‘Yan Takarar shugabancin kasar Guinea Bissau, sun bukaci soke zaben da aka yi a karshen mako, saboda abinda suka kira, tafka magudi, kamar yadda jagoransu, kuma Tsohon shugaban kasa, Kumba Yala, wanda sakamakon ya nuna shine na biyu, ya shaidawa manema labarai. Game da wannan batu ne muka nemi ra'ayin masu saurare akan wannan ikirarin da 'Yan adawar kasar.