Isa ga babban shafi
Guinea-Bissau

An cafke muutane 25 da ake zargin Yunkurin Juyin mulki a G/Bissau

An cafke sojoji 25 da ake zargin suna da hannu a yunkurin juyin mulki a kasar Guinea-Bissau, kamar yadda kamfanin Dillacin Labaran Faransa AFP ya ruwaito.Cikin wadanda aka cafke, sun hada da Rear Admiral Jose Americo Bubo Na Tchuto, shugaban rundunar sojin saman kasar, wanda ake zargi da jagorantar yunkurin juyin mulkin bayan gabatar da su ga manema labarai a birnin Mansoa.

Tutat kasar  Guinéa - Bissau
Tutat kasar Guinéa - Bissau
Talla

Bayan cafke su an haramtawa ‘yan Jaridu ganawa dasu amma kungiyoyi masu zaman kansu a kasar sun kalubalanci wannan matakin.

Kasar Guinea-Bissau ta dade tana fama da juyin mulkin soji, kuma nan ne mashigin da ake safarar miyagun kwayu zuwa kasashen Turai.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.