Isa ga babban shafi
Wasanni

Mai masaukin baki Ivory Coast ta lashe kofin AFCON bayan doke Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh, ya mayar da hankali ne kan yadda ta kaya a wasan karshe na cin kofin AFCON wanda Ivory Coast mai masaukin baki ta lashe bayan doke Najeriya da kwallaye 2 da 1.

Tawagar 'yan wasan Ivory Coast
Tawagar 'yan wasan Ivory Coast © Pierre René-Worms/RFI
Talla

Shirin ya yi bitar muhimman batutuwan da ke kunshe a gasar a tsawon makwanni 3 da aka shafe ana fafatawa tsakanin kasashe 24.

Sai kuma batun tagomashin da kasashen da suka zo na daya da na biyu da kuma na 3 za su samu.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.