Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda aka kammala zangon farko na gasar kwallon kafa ta Firimiyar Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin awanan lokaci zai nazari game da yadda zangon farko na gasar Firimiyar Najeriya ya kammala, inda tuni aka juya zagaye na biyu na gasar ta kwararru.Shirin ya kuma duba batun soma gasar a kan lokaci da kuma batun daukar nauyi, sai kuma batun rashin ingancin filaye, baya ga kuma karanchin samun bayanan ‘yan wasan da ke taka leda a gasar.Latsa alamar sauti don sauraron shirin: 

'Yan wasan Lobi Stars da Adamawa United a Najeriya da ke wasa a gasar Firimiyar Najeriya.
'Yan wasan Lobi Stars da Adamawa United a Najeriya da ke wasa a gasar Firimiyar Najeriya. Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.