Isa ga babban shafi
Wasanni

Duniyar Wasanni: Wasannin neman tikitin zuwa gasar AFCON

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako ya yi dubi ne da wasannin kwallon kafa na neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afrika da ke gudana a halin yanzu. ya kuma yi nazari a kan babbar tawagar kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles da kalubalen da ke gabanta duk da cewa ta samu tikitin zuwa AFCON. Abdurrahman Gambo Ahmad ne ya shirya ya gabatar.

Super Eagles na Najeriya a karawarta da Guinea.
Super Eagles na Najeriya a karawarta da Guinea. Suhaib Salem/Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.