Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Halin da yankunan da suka gamu da iftila’in ambaliya ke ciki a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin awannan mako zai maida hankali ne kan batun halin da yankunan da suka gamu da iftila’in ambaliya ke ciki a Najeriya, tare da duba matakan da suke dauka na kare kai anan gaba.Idan ba a manta ba dai  Shekara guda kenan da faruwa mummunar ambiyar ruwa a wasu  jihohin Najeriya, kuma jihar jigawa dake arewacin kasar na cikin jihohin da ambaliyar tayiwa barna

Ambaliya a wasu yankunan Afirka ti.
Ambaliya a wasu yankunan Afirka ti. laraignee.org
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.