Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda wasu suka rungumi sana'ar kiwon Dodon kodi a yankin Naja Delta

Wallafawa ranar:

Shirin mu na wannan mako zai yi duba ne a kan batun yadda wasu suka rungumi sana'ar kiwon Dodon kodi a yankin Naja Delta da ke tarayyar Najeriya  musamman a jahar Cross River.Wakilin mu dake yankin MURTALA ADAMU ya kai ziyara a wa ta Gona da ake wannan kiwon kuma ya zanta da wadanda suke sana'ar,  wa ta da ta rungumi sana'ar ta yi bayani dalla dalla yadda ake fara tsara kiwon da kuma abubuwa da suka dace a tanada.

Dodon kodi a yankin Naja Delta
Dodon kodi a yankin Naja Delta © Getty Images/Robert Muckley
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.