Shawarwarin masana kan nau'ikan cutukan da ke barazana a lokacin Azumi
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:25
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutukan da ke tasiri a lokacin azumun watan Ramadan dama nau'ikan abincin da ya kamata masu irin cutukan su rika ma'amala da su.
Shirin ya tattaro shawarwarin masana kiwon lafiya dana kwararru a bangaren abincin mai gina jiki game da abin da ya shafi nau'ikan abincin da basu da hadari da kuma wadanda ka iya ta'azzara wasu nau'ikan cuta a jikin dan adama musamman a irin wannan lokaci na azumin watan Ramadana.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin......
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu