An kebewa mawakan Afrika kyauta ta musamman a bikin kalankuwar Grammy
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:14
Shirin 'Dandalin Nishadi' a wannan makon ya yi duba ne akan babbar kyautar kalankuwar kade-kade da wake-wake ta duniya wato Grammy awards da ake yi a Amurka, haka nan kuma shirin ya tabo batun marin da wani dan kallo ya shararawa shahararriyar mawakiya Ava Max a lokacin da take gudanar da waka.
Shirin ya kuma yi duba akan martanin da wasu daga cikin 'yan wasan Kannywood ke maidawa wani Malami kan sukar da ya yiwa 'yan film.
Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Mahaman Salissou Hamissou........
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu