Dandalin Nishadi
Dandalin Nishadi: Yadda Jamus ta mayarwa Najeriya kayakin tarihi
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:53
Shirin Dandalin fasahar fina-finai da ke tabo batutuwan da suka shafi nishadi da kuma al'adu dama muhimman batutuwan da suka faru a duniyar nishadi, a wannan makon Mahaman Salissou Hamissou ya yi duba ne kan yadda Jamus ta mayarwa Najeriya wasu daga cikin kayakin tarihin da ta kwashe a lokacin mulkin mallaka, baya ga duba kan wainar da ake toyawa a masana'antar Kannywood da kuma zantawa da wani fitaccen mawaki.