Dandalin Nishadi
Dangantaka tsakanin masu shirya fina-finan Najeriya da wasu kasashen Afirka
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A cikin shirin Nishadi na wannan mako;Hawa Kabir za ta kawo mana yada aka shirya wani taro da nufin fadakar da masu shirya fina-finai na Najeriya da wasu kasashen daban.