Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Rabiu Abdullahi kan harin bom da sojojin Najeriya suka kaiwa masu Mauludi

Wallafawa ranar:

Bayan daukar alhakin kai harin bam da rundunar sojin kasa ta Najeriya ta yi, wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama tare da jikkata wasu a lokacin da su ke gudanar da bikin Mauludi, a kauyen Tudun Biri a karamar hukumar Igabi a jihar kaduna. Aminu Sani Sado ya zanta da shugaban kungiyar Fityanu ta Jihar, Malam Rabiu Abdullahi jim kadan bayan kammala taron majalisar tsaron jahar.

Gwamnan jihar Kaduna Sen. Uba Sani.
Gwamnan jihar Kaduna Sen. Uba Sani. © Sen. Uba Sani X handle
Talla

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar zantawar tasu....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.