Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Jibril Ibrahim kan korar jakadiyar MDD da Sojin Nijar suka yi

Wallafawa ranar:

Sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar, sun bukaci babbar jami’ar Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar Louise Aubin ta fice daga cikinta nan da sa’oi 72, matakin da ke a matsayin martani kan yadda majalisar ta ki ba su dama a lokacin babban taronta da aka gudanar a watan da ya gabata.  

Jagoran milkin Sojin Nijar Janar Abdourahmane Tchiani.
Jagoran milkin Sojin Nijar Janar Abdourahmane Tchiani. AP
Talla

Wannan dai na zuwa ne bayan daukar irin matakin da sojojin suka yi na korar jakadan Faransa da kuma dakarunta da ke kasar. 

Dangane da wannan lamari, Khamis Saleh ya tattauna da Farfesa Jibril Ibrahim na cibiyar bunkasa harkokin siyasa da ke Abuja, ga kuma zantawar ta su. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.