Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa a Dr Abubakar Nagoma kan yajin aikin kungiyar likitoci a Najeriya

Wallafawa ranar:

A yau ne kungiyar Likitoci masu neman kwarewa a Najeriya ta tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki 5, a wani yunkuri na tilastawa gwamnatin kasar cika musu alkawurran da ta dauka tsawon lokaci. 

Kofar shiga Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano a jihar Kano ta Arewacin Najeriya.
Kofar shiga Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano a jihar Kano ta Arewacin Najeriya. © Guardian Nigeria
Talla

Domin jin wasu daga cikin bukatun da suke son gwamnati ta cimma musu, Khamis Saleh ya tattauna da Dr Abubakar Nagoma shugaban kungiyar likitoci masu neman kwarewa shiyar Arewa maso Yammacin kasar. 

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar..........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.