Isa ga babban shafi

Majalisar wakilan Najeriya na duba yadda za a haramta wa likitoci barin kasar

Majalisar wakilan Najeriya ta fara duba yiwuwar kafa dokar hana likitoci barin kasar har sai sun yi wa kasar aikin shekaru biyar kafin gwamnati ta basu lasisin kwarewa. 

Najeriya: Yajin aikin likitoci barazana ce ga yakin da ake yi da annobar COVID-19  (9-12-2020)
Najeriya: Yajin aikin likitoci barazana ce ga yakin da ake yi da annobar COVID-19 (9-12-2020) RFI-Dr.Meddy
Talla

Tuni wannan yunkuri ya janyo kace-na-ce tsakani  likitocin da mahukuntan Najeriyar, daidai lokacin da kasar ke kokarin bunkasa harkokin kiwon lafiya. 

tuni kungiyar likitocin kasar dai, tayi barazzanar shiga yajin aiki na gargaddi, yayin da take kallon wannan al'amari, a matsayin wani yunkuri na bautar da likitocin kasar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.