Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

'Yan bindiga sun kori dubban mutane daga gidajensu a Giwa

Wallafawa ranar:

Mazauna karamar hukumar Giwa dake Jihar Kadunan Najeriya na ci gaba da fuskantar hare haren 'yan bindigar da suke hallaka mutane ba tare da kaukautawa ba.

Hare-haren 'yan bindiga sun salwantar da rayuka da dama a arewacin Najeriya. (Hoto domin misali)
Hare-haren 'yan bindiga sun salwantar da rayuka da dama a arewacin Najeriya. (Hoto domin misali) Jakarta Globe
Talla

A cikin mako guda da ta gabata, sau 4 wadannan Yan ta’adda na kai hari wasu kauyukan yankin, inda suka kashe mutane da dama, cikin su harda 23 da aka kashe jiya Talata.

Dangane da wannan matsala, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da wani mazaunin Yankin, Malam Yusuf Ibrahim Mai Kyauro, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.