Isa ga babban shafi
RAHOTO

Gwamnatin sojojin Nijar ta soke dokar haramta safarar bakin haure

Gwamnatin rikon kwarya Sojin Nijar ta soke doka da ta haramta safarar bakin haure a cikin Kasar bayan shafe shekaru 8 Tana aiki. 

Shugaban mulkin sojin Nijar Janar Abdourahmane Chiani. 16/09/23
Shugaban mulkin sojin Nijar Janar Abdourahmane Chiani. 16/09/23 © Presidence du Niger
Talla

Wanan dai  na zuwane yayin da dangantaka ke cigaba da yin tsami tsakanin sojojin da suka karbe mulki da kungiyar tayyarar Turai EU.

Daukar wannan mataki da gwamnatin sojojin Nijar ta yi, zai sake bada damar ci gaba da safarar bakin haure da ke da niyar tsallakawa nahiyar Turai.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton tare da Murtala Ibrahim Adamu....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.