Isa ga babban shafi
Nijar

Lafiya: Gwamnatin Nijar ta kasa biyan bashi

Gwamnatin Kasar Nijar ta kasa cika alkawarin bayar da magani kyauta ga yara kanana daga sabbin haihuwa zuwa masu shekaru biyar a asibitocin kasar sakamakon kasa biyan bashin da ke wuyanta na sayo magani. Sule Maje ya aiko da Rahoto daga Birnin Yamai.

Mata dauke da kananan yara a Asibitin Damagaram
Mata dauke da kananan yara a Asibitin Damagaram AFP/Issouf Sanogo
Talla

03:01

Rahoto: Gwamnatin Nijar ta kasa biyan bashi

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.