Isa ga babban shafi
Nijar

Malaman addini sun la’anci littafin ilimin jima’I a Nijar

Wata Takaddama ta kaure tsakanin wasu kungiyoyin Malaman adinin Musulunci da hukumomin da ke kula da ilimin sakandare, akan wani littafi da ake Nazari kansa da malaman suka ce ba su amince a koyar da darasin da ke cikinsa ga Yaran kasar ba saboda gurbacewar tarbiyar Addinin Islama. Wakiliyar RFI daga Niamey Kouboura iIllo ta aiko da rohoto.

Dalibai suna motsa jiki
Dalibai suna motsa jiki RFI/Sarah Tisseyre
Talla

02:58

Rahoto: Malaman addini sun la’anci Littafin ilimin jima’I a Nijar

Kuboura ILLO

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.