Isa ga babban shafi
Tsadar Rayuwa a Kaduna

'Yan Najeriya sun daina cin abinci sau uku a rana

Duk da matakai da hukumomi a Najeriya ke cewa suna dauka dangane da tsadar rayuwa, har yanzu a jihar Kaduna jama'a  da dama na kokawa sakamakon halin kunci da suka tsinci kansu a ciki a bisa hauhawan farashin kayayyakin abinci inda magidanta da dama ba sa iya ciyar da kansu sau uku a rana.

'Yan Najeriya sun ce ba su taba ganin irin wannan musibar ba ta tashin farashin kayan abinci babu kakkautawa.
'Yan Najeriya sun ce ba su taba ganin irin wannan musibar ba ta tashin farashin kayan abinci babu kakkautawa. AFP PHOTO: Reinnier Kazé
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Aminu Sani Sado daga jihar Kaduna

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.