Isa ga babban shafi
Najeriya

Kwalera: Mutane 7 sun mutu a Kano

Akalla mutane bakwai aka ruwaito sun mutu sakamakon barkewar cutar Amai da gudawa ko Kwalera a wasu kauyukan Jihar Kano a Najeriya. An bayyana bullar cutar a Kananan hukumomi guda Tara. Abubakar Isa Dandago ya aiko da Rahoto.

Wani Yaro da ke fama da Amai da Gudawa kwance a gadon Asibiti a birnin Juba
Wani Yaro da ke fama da Amai da Gudawa kwance a gadon Asibiti a birnin Juba REUTERS/Andreea Campeanu
Talla

01:32

Kwalera: Mutane 7 sun mutu a Kano

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.