Isa ga babban shafi
Najeriya

Sasanta rikicin makiyaya da manoma a Najeriya

A wani yunkuri na sasanta rikicin makiyaya da manoma a tsakiyar Najeriya, Sipeto Janar M.D Abubakar, ya kafa wani kwamiti da ya ke zagayawa sassan da rikicin ke addaba, inda suka yada zango a Jihar Filato suka tattauna da bangarorin biyu a jihar. Wakilinmu a Jos, Muhammad Tasiu Zakari ya aiko ma na da wannan rahoto.

Wasu makiyaya
Wasu makiyaya Wikimedia Commons/Fabrizio Demartis
Talla

02:40

Kwamitin sasanta rikicin makiyaya da manoma a Najeriya

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.