Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Lafiya: Saran maciji a jihar Bauchi

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idirs, ci gaba ne dangane da halin da ake ciki ta fannin kula da lafiyar jama'ar macizai ke sara a jihar Bauchi da ke Najeriya da kuma sanin irin matakan da hukumomi ke dauka domin taimakawa jama'ar da lamarin ya shafa.

Maciji
Maciji Wikimédia/Kamalnv
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.