Amurka
Amurkawa suna bukin tuna harin 11 ga watan Satumba
A yau Talata ne Amurkawa ke bukin tuna harin 11 ga watan Satumba tare da juyayin dubban mamatan da suka mutu a harin da aka kai a tawayen benayen hada hadar kasuwanci a Pentagon birnin New York. Dubban mutane ne suka hada gangami a dandalin Ground Zero a binrin New York domin tuna harin wanda ya kashe Akalla mutane 2,983.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaba Barack Obama da Uwar gidansa Michelle su ne za su jagoranci zaman makokin a harabar White House, kafin su kai ziyara a Pentagon.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu