Isa ga babban shafi
Korea ta Arewa

Korea ta Arewa ta rataye Baffan Shugaban kasar .

Hukumomin Korea ta kudu sun bayyana matukar damuwar su bayan sanarwar da aka bayar ta rataye wani Baffan shugaban kasar Korea ta arewa mai mukami na biyu a kasar.

Talla

Kafin rataye shi a yau an zargi Baffan na shugaban kasar ta Korea ta arewa ne cewa da Jang Song Thaek da laifin cin amanar tsohon shugaban kasar Kim Jong Un Uba da kuma dansa mai mulki yanzu cewa da Kim Jong Un tun daga shekarar 1994 har zuwa 2011 lokacin da ya mutu.
Wanan hukunci da kotun sojan kasar ta zartar masa na a matsayi gargadi zuwa ma su neman bada hadin kai zuwa kasashe waje domin kiffar da gwamnatin kasar Korea ta Arewa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.