Isa ga babban shafi
korea ta Arewa

Korea ta Arewa ta bukaci Panama da ta gaggauta sake mata jirgin ruwa

Kasar Korea ta Arewa, ta bukaci Panama da ta gagauta sake mata jirgin ruwan ta da matunka 35 da ta kama, mai dauke da makaman kasar Cuba. 

Shugaban kasar Korea ta Arewa, Kim Jong-un
Shugaban kasar Korea ta Arewa, Kim Jong-un Reuters
Talla

A martanin ta na farko, Korea ta ce ta na fatan ganin Panama ta saki jirgin mai dauke da tsoffin makamai ba tare da bata lokaci ba.

Korea ta na ikrarin cewa safarar makaman halartacce ne tsakanin ta da kasar ta Cuba.

“Wannan jirgi yana dauke ne da tsoffin makamai da za aika zuwa Cuba a matsayin wani kwantirakin dake tsakanin kasashen biyu.” Wata rubutacciyar sanarwa dad a Korea ta fitar ta bayyana.

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.