Isa ga babban shafi

CLONE - Kisan wani dan siyasar yankin Oromio a Habasha ya haifar da wani babban gibi

Kisan da aka yi wa wani babban dan siyasa na kungiyar ‘yan tawayen Oromio a kasar Habasha,  ya haifar da zanga-zanga, kuma mai yiwuwa ya kara ta’azzara tashe-tashen hankula a yankin Oromia, mafi girma kuma mai mafi yawan jama’a a kasar.

wasu da ke juyayin kisan wani dan siyasa a Oromo a Kasar Habasha
wasu da ke juyayin kisan wani dan siyasa a Oromo a Kasar Habasha Getty Images via AFP - STEPHEN MATUREN
Talla

 

A wani bangare guda kuma, dukkaning bangarorin sun amince da cewa mutuwarsa babban rashi ne ga kasar Habasha.

A baya can dama Al'ummar Oromo sun yi dandazon murnar dawowar kungiyar 'yan adawa ta Oromo Liberation Front OLF da aka haramtawa gwamnati a baya, a dandalin Mesquel da ke Addis Ababa na kasar Habasha, a ranar 15 ga Satumba, 2018.

An harbe Bate Urgessa ne a wani wuri da ba a sani ba inda daga bisani aka tsinci gawarsa washegari a gefen wata hanya da ke wajen garin Meki da ke kudancin Addis Ababa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.