Isa ga babban shafi

An sako jagororin 'yan adawar Senegal Sonko da Faye - Lauyansu

A yammacin jiya Alhamis ne aka sako madugun 'yan adawar Senegal Ousmane Sonko da kuma dan takarar shugabancin kasar na jam’iyarsa Bassirou Diomaye Faye daga gidan yarin Dakar, kwanaki 10 gabanin zaben kasar, kamar yadda daya daga cikin lauyoyinsu Cheikh Koureyssi Ba ya bayyana.

A yammacin jiya Alhamis ne aka sako madugun 'yan adawar Senegal Ousmane Sonko da kuma dan takarar shugabancin kasar na jam’iyarsa Bassirou Diomaye Faye daga gidan yarin Dakar.
A yammacin jiya Alhamis ne aka sako madugun 'yan adawar Senegal Ousmane Sonko da kuma dan takarar shugabancin kasar na jam’iyarsa Bassirou Diomaye Faye daga gidan yarin Dakar. © Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.