Isa ga babban shafi

Kasafin kudin kasar Nijer na bana ya kai sama da cfa tiriliyan 2,5

Gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar ta bayyana kasafin kudin kasar na shekarar bana a matsayin cfa tiriliyan 2 da milyan dubu  653.

Shugaban mulkin sojin Nijar Janar Abdourahmane Chiani. 16/09/23
Shugaban mulkin sojin Nijar Janar Abdourahmane Chiani. 16/09/23 © Presidence du Niger
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.