Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu

An dage sauraren karar Pistorius zuwa Afrilu

An dage sauraren karar dan tseren gudun guragun kasar Afrika ta kudu Oscar Pistorius, zuwa ranar bakwai ga watan Afrilu mai kamawa, yayin da ake shirin kiransa ya bayyana a gaban kotun domin bayar da na shi bahasin.

Oscar Pistorius,dan tseren gudun guragu da ake tuhuma ya bindige Budurwarsa
Oscar Pistorius,dan tseren gudun guragu da ake tuhuma ya bindige Budurwarsa REUTERS/Siphiwe Sibeko
Talla

Rahotanni sun ce an dage karar ne saboda wani babban jami’in kotun ba shi da lafiya.

Ana dai zargin Pistorius ne da kisan budurwarsa Reeva Steenkamp, wacce ya harbe a bara a gidansa a ranar mosoya da ake kira Valentine.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.