Isa ga babban shafi
Burkina Faso

Sojoji na ci gaba da bore a kasar Burkina Faso

Rahotanni daga kasar Burkina Faso, sun ce sojin kasar dake bore kan albashi, sun yi ta harbi sama da kuma kwace motoci, da dibar ganima a shagunan dake kudancin kasar.Wani shaidan gani da ido, ya ce wasu kananan sojoji sama da 300 sukayi zanga zangar, inda suke ta razana jama’a da harbe harbe.

Birnin Ougadougou
Birnin Ougadougou AFP/Ahmed Ouoba
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.