Isa ga babban shafi
Syria

Mayakan ISIL sun jefe wata mata a Syria

Mayakan da suka ayyana kafa sabuwar daular Islama a Iraqi sun zartar wa wata mata da hukuncin jifa a kasar Syria bayan sun zarge ta da aikata Zina, kamar yadda kungiyar da ke sa ido a rikicin Syria ta ruwaito. Wannan shi ne hukunci na farko da Mayakan na ISIL suka zartar bayan sun kafa sabuwar Daular Islama a wasu yankuna na Syria da Iraqi.

Mayakan ISIL sun daga tuta a Raqqa yankin Syria wadanda ke biyayya ga Abu Bakr al-Baghadi Kalifan sabuwar daular Islama
Mayakan ISIL sun daga tuta a Raqqa yankin Syria wadanda ke biyayya ga Abu Bakr al-Baghadi Kalifan sabuwar daular Islama Reuters/Stringer
Talla

Kungiyar da ke sa ido ga rikicin Syria tace an zartar wa Matar da hukuncin ne a bainar Jama’a a Tabaga da ke lardin Raga da yammacin Alhamis.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.