Isa ga babban shafi
Kokuwa

Za’a bude gasar kokuwa a Maradi

A yau ne za’a bude gasar kokuwa a Jamhuriyyar Nijar a birnin Maradi, bayan fara gasar a shekarar 1975 a birnin Tawa, kuma tun a lokacin ne ake gudanar da gasar ta kokuwa duk shekara. Yanzu haka an gudanar da gasar sau 31 bayan kammala gasar a bara a birnin Tliberi.

'Yan wasan Kokuwa a kasar Jamhuriyyar Nijar gasar da aka gudanar a Zinder a bara.
'Yan wasan Kokuwa a kasar Jamhuriyyar Nijar gasar da aka gudanar a Zinder a bara. Niger Africa
Talla

Al’ummar Nijar dai sun dauki wannan gasa ta kokuwa da muhimmaci, kuma shugaban hukumar kokuwar Abdullahi Sani a Jamhuriyyar Nijar yace sun shirya tsab domin gudanar da gasar a bana.

Akwai kyautar kudi CFA Miliyan 10 da za’a ba duk wanda ya lashe takobin gasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.