Isa ga babban shafi
Europa League

Sevilla da Everton sun samu nasara

Sevilla da Everton da Wolfsburg suna cikin manyan kungiyoyin da suka lashe wasanninsu a daren jiya a wasannin Europa League da aka fafata a daren Alhamis a Turai. Savilla ta doke makwabciyatarta Villarreal ne ta Spain ne ci 3-1.

Sevilla ke rike kofin Europa League
Sevilla ke rike kofin Europa League REUTERS/Albert Gea
Talla

Everton kuma ta sha da kayr ne a hannun Dynamo Kive ta Ukraine.

Ana dab da kammala wasa Romelu Lukaku ya jefawa Everton kwallo a raga ta biyu a bugun fanariti inda suka tashi ci 2-1 da Dynamo Kiev.

Gonzalo Higuain kwallaye uku ya jefa wa Napoli a ragar Dinamo Moscow inda suka tachi ci 3-1.

Roma ta rike Fiorentina 1-1, yayin da Torino ta sha kashi ci 2-0 a hannun Zenit St Petersburg.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.