Isa ga babban shafi
Europa League

Sevilla ta lashe Kofin Europa

Kungiyar Sevilla ta lashe kofin Europa League bayan ta doke Benfica a bugun daga kai sai mai tsaron gida bayan lokuttan wasan sun cika babu ci. Sevilla ta samu nasara ne bayan ‘yan wasan Benfica guda biyu sun barar da Fanalty a wasan da aka gudanar a sabon katafaren filin kungiyar Juventus.

'Yan wasan Sevilla suna murnan lashe kofin Europa League bayan sun doke Benfica
'Yan wasan Sevilla suna murnan lashe kofin Europa League bayan sun doke Benfica REUTERS/Albert Gea
Talla

Wannan ne karo na biyar da Benfica ke shan kashi a karawar karshe a gasar.

Benfica ta lashe kofuna guda biyu a Portugal  kuma kungiyar a bana ta nemi lashe kofi na uku, yayin da kuma ta kungiyar ke harin  lashe wani kofin Portugal a ranar 18 ga watan Mayu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.