Isa ga babban shafi
Premier League

Lukaku ya zama mallakin Evarton

Kungiyar Everton ta saye Romelu Lukaku akan kudi Fam miliyan 28 daga hannun Chelsea, Kuma dan wasan ya kulla yarjejeniyar shekaru biyar da kungiyar. Dan wasan wanda Chelsea ta arawa Evarton a kaka da ta gabata, ya jefa wa Evarton kwallayer 16, tare da taimakawa kungiyar kasancewa a matsayi na 5 a teburin Premiership.

Romelu Lukaku dan wasan kasar Belgium
Romelu Lukaku dan wasan kasar Belgium REUTERS/Sergio Moraes
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.