Isa ga babban shafi
La liga

Valdes ya yi bankwana da Barcelona

Mai tsaron gidan Barcelona, Victor Valdes ya yi bankwana da kungiyar, tare da godewa wadanda suka horar da shi Pep Guardiola da Tito Vilanova ba tare da ya ambaci Gerardo Martino ba da ke horar da ‘yan wasan Barcelona a yanzu.

Victor Valdes Mai tsaron gidan kungiyar Barcelona
Victor Valdes Mai tsaron gidan kungiyar Barcelona Javier Segura/Wikimedia Commons
Talla

Tun da dadewa ne dan wasan yace zai yi bankwana da Barcelona inda ake hasashen zai koma Monaco a Faransa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.