Isa ga babban shafi
La liga

Puyol zai yi bankwana da Barcelona

Carles Puyol mai shekaru 35 yace zai yi bankwana da Barcelona a karshen kaka wanda ya kwashe shekaru yana jagorantar Kungiyar a Spain. Dan wasan ya kwashe lokaci yana fama da rauni kusan a kakar wasanni biyu zuwa uku da suka gabata, da har ya kai aka yi masa tiyata a kafarsa sau uku.

Carles Puyol  jagoran kungiyar Barcelona
Carles Puyol jagoran kungiyar Barcelona Eurosport
Talla

Dan wasan yace ya shiga wani hali ne bayan an masa tiyata sau biyu a kafarsa, lamarin da zai iya hana masa ci gaba da wasa kamar yadda ya ke so.

Puyol dai yana cikin ‘Yan wasan da suka zira wa Barcelona kwallo a ragar almeria a karshen mako inda aka tashi wasan ci 4-1.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.