Isa ga babban shafi
Spain

Barcelona na fuskantar tuhumar badaƙalar haraji akan Neymar

Rahotanni daga Spain sun ambato wata majiya da ta nemi a sakaya sunanta tana cewa wani mai Shari’a a wata Kotun Madrid ya tuhumi Ƙungiyar Barcelona akan badaƙalar haraji da ta shafi sayen dan wasan Brazil Neymar daga Ƙungiyar Santos.

Neymar na Ƙungiyar Barcelona.
Neymar na Ƙungiyar Barcelona. Reuters
Talla

Majiyar ta ambaci sunan alƙalin Pablo Ruz da ke shari’a a kotun ƙasa da ke Madrid. Wannan badaƙalar ce ta yi sanadiyar shugaban Barcelona Sandro Rosell ya yi murabus.

Tun kafin wannan lokacin Barcelona ta fito tana kare kanta akan babu wani coge da ke tattare da cininkin Neymar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.