Tennis
Li Na ta fice Roland Garros, Sharapova ta tsallake
Li na ‘Yar kasar China ta fice gasar French Open ta Roland Garros da ake gudanarwa a Faransa, bayan tasha kashi hannun Shvedova ‘Yar Kazakhstan. Li n ace dai ke rike da kofin gasar a bara.
Wallafawa ranar:
Talla
Maria Sharapova kuma ta sha da kyar ne bayan ta doke ‘Yar kasar Jamhuriyyar Czech, Klara Zakopalova wanda ya bata damar tsallakewa zuwa zagayen Quarter Final.
A zagayen Qaurter Final Shvedova zata kara ne tsakaninta da Petra Kvitova wacce ta doke Varvara Lepchenko ta Amurka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu