Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Muhalli: Shirin tsaftace sana'ar magungunan feshin amfanin gona a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani da bisa al'ada ke yin duba kan Noma da kiwo ko kuma sauyi ko dumamar yanayi a wannan karo ya tabo yadda mahukuntan Najeriya suka hana amfani da wasu nau'ikan magungunan feshin amfanin gona da kuma shirin tsaftace sana'ar magungunan wanda masana suka gano cutarwarsu ga lafiyar jama'a.

Binciken masana ya gano yadda wasu nau'ikan magungunan feshin amfanin gona ke cutarwa ga jama'a.
Binciken masana ya gano yadda wasu nau'ikan magungunan feshin amfanin gona ke cutarwa ga jama'a. RFI/Stéphane Lagarde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.