Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Will Smith ya shararawa mai gabatarwa mari yayin da ake bashi kyautar Oscar

Wallafawa ranar:

Daga cikin batutuwan da shirin Dandalin nishadi ya tattauna akai akwai yadda tauraron fina-finan Hollywood dake Amurka Will Smith ya lashe kyautar gwarzon jarumi na bana da yafi kowa nuna bajinta a matsayin acta, saboda rawar da ya taka a matsayin mahaifin fitattun 'yan wasan tennis na duniya Venus da Serena Williams a wani sabom fim da King Richard.

Will Smith lokacin da ya ke shararawa mai gabatarwa Chris Rock mari bayan mika masa kyautar Oscar.
Will Smith lokacin da ya ke shararawa mai gabatarwa Chris Rock mari bayan mika masa kyautar Oscar. Chris Pizzello/Invision/AP - Chris Pizzello
Talla

Sai dai Smith ya yi abin ba za ta a wajen bikin, inda ya je ya shararawa mai gabatar da shirye shirye Chris Rock mari saboda abinda ya kira shaguben da ya yi wa iyalinsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.