Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Tasirin rungumar kasuwannin fina-finai na intanet a Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kida Da Al'adu' na wanna mako ya ya duba mahimmancin da dalilan rungumar kasuwannin fina-finai na intanet da masu shirya fina-finai a masana'antar Kannywood suka yi, tare da shiga shirya fina-finai masu dogon zango. Shirin ya kuma tattauna da shahararren mawakin Hausar nan, Aminu Ladan Alan Waka, wanda ya yi bayani a game da daukakarsa, musamman yadda aka yi ya samu sarauta daga sarakunan gargajiyar kasashen Hausa...Mohammane Salissou Hamissou ne ya shirya tare da gabatar da shirin...

Mawakin Hausa Aminu Ladan Alan Waka
Mawakin Hausa Aminu Ladan Alan Waka Whatapps Profile
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.