Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Tattaunawa da Ado Ahmad gidan dabino a shirin Nishadi

Wallafawa ranar:

A ciikin shirin Nishadi na wannan mako,Mahaman Salisu Hamisu ya samu tattaunawa da Ado Ahmad gidan dabino wanda ya sha'ara a duniyar fina-finai na Kanywood a Najeriya,mutumen da ake shirin baiwa kyaututtuka a jihar Lagas dake kudancin kasar a ranar asabar 17 ga watan disemba na shekara ta 2022.Salisu Hamisu ya kuma duba ci gaban da aka samu a kungiyar Tal National ta jamhuriyar Nijar.

Wuraren sayar da shirin fina-finai na Nollywood
Wuraren sayar da shirin fina-finai na Nollywood © rfi hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.