Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sheikh Sani Yahaya Jingir kan fa'idar azumin watan Ramadan

Wallafawa ranar:

A yayin da alummar musulmi daga kasashe da dama na duniya suka fara Azumin watan Ramadan, daya daga cikin manyan malaman addninin musulunci a Nijeriya, Sheikh Muhamad Sani Yahaya Jingir, ya yi karin haske akan irin fa'idar dake tattare da Azumin watan Ramadan ga abun da yake cewa a zantawarsu da wakilinmu na Jos Tasiu zakari.

Sheikh Sani Yahaya Jingir malamin addinin musulunci a jihar Filaton Najeriya.
Sheikh Sani Yahaya Jingir malamin addinin musulunci a jihar Filaton Najeriya. © JIBIWIS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.