Yayin da al’ummar Musulmin duniya ke ci gaba da gudanar da ibadar azumin watan Ramadana, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Imam Abubakar Bala Gana, daya daga cikin malaman addinin Islama a Najeriya akan tasiri da kuma darussan da ake koya lokacin wannan ibada, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.
A cikin watan na Ramadan ne aka fara saukar wa da fiyayyen hallita Annabi Muhammadu (S.A.W) da littafi mai tsarki.
Saboda tsarkin wannan wata ne ake rufe duk wani shaidani da kofofin gidan wuta sannan a bude kokofin gidan Al-jannah ga wanda Allah ya yassare wa.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu