Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Nuhu Abayo Toro: Kan Ranar Ma'aikata ta Duniya

Wallafawa ranar:

Yau ce ranar Ma’aikata ta Duniya, kuma bikin na wannan shekara na zuwa ne a cikin mawuyacin hali ga ma’aikatan Najeriya, sakamakon koma bayan tattalin arzikin kasar da kuma kuncin rayuwar da suka samu Kansu.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Nuhu Abbayo Toro, Sakatare Janar na kungiyar kwadago ta kasa ta TUC.

Wasu 'ya'yan kungiyar kwadagon Najeriya yayin zanga-zanga a birnin Abuja.
Wasu 'ya'yan kungiyar kwadagon Najeriya yayin zanga-zanga a birnin Abuja. ASSOCIATED PRESS - SUNDAY ALAMBA
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.